Tarihin Adam a zangohistory of Adam a zango
Adam a zango shahararren mawakin hausne kuma Dan film a kannywood An haifeshi ne a jihar Kaduna, arewacin Najeriya, Zango ya fara harkar waka ne, sannan kuma ya zama mawaki, kuma ya rera wakar har zuwa yau. Ya fara aikin wasan kwaikwayo ne a matsayin karamin dan wasa, a cikin kwayar idanun da ya tayar wa da duniya hankali ta hanyar lashe lambar yabo ta Fina-Finan Afirka a London, UK